Ish 44:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Da ɗaya ɗaya da ɗaya ɗaya mutane za su ce, ‘Ni na Ubangiji ne!’Za su zo su haɗa kai da jama'ar Isra'ila.Ko wanne zai ɗaura sunan Ubangiji a dantsensa,Ya ce da kansa ɗaya daga cikin mutanen Allah.”

Ish 44

Ish 44:1-15