Za su yi kumari kamar ciyawar da ta sami ruwa sosai,Kamar itatuwan wardi a gefen rafuffukan ruwa mai gudu.