Ish 44:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji, wanda yake mulkin Isra'ila, ya kuma fanshe su,Ubangiji Mai Runduna, yake faɗar wannan,“Ni ne farko, da ƙarshe, Allah Makaɗaici,Ba wani Allah sai ni.

Ish 44

Ish 44:2-12