Ish 42:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan lalatar da tuddai da duwatsu,In kuma busar da ciyawa da itatuwa,Zan mai da kwaruruka inda akwai rafi hamada,In kuma busar da kududdufan ruwa.

Ish 42

Ish 42:13-17