Ish 42:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya ce,“Na daɗe na yi shiru,Ban amsa wa jama'ata ba.Amma yanzu lokaci ya yi da zan yi wani abu,Na yi ƙara kamar matar da take fama da zafin naƙuda.

Ish 42

Ish 42:10-18