Ish 42:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan yi wa mutanena makafi jagoraA hanyar da ba su taɓa bi ba.Zan sa duhunsu ya zama haske,In kuma sa ƙasa mai kururrumai ta zama sumul a gabansu.Ba zan kasa yin waɗannan abu ba.

Ish 42

Ish 42:10-18