Ish 40:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana zuwa ya yi mulki da iko,Zai taho tare da mutanen da ya cece su.Ga shi, zai kawo ladaZai kuma yi wa mutane sakamako.

Ish 40

Ish 40:1-18