Ki haura a kan dutse mai tsayi, ke Urushalima,Ki faɗi albishir!Ki yi kira da babbar murya, ya Sihiyona,Ki faɗi albishir!Yi magana da ƙarfi, kada kuwa ki ji tsoro.Ki faɗa wa garuruwan Yahuza,Cewa Allahnsu yana zuwa!