Ish 40:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai lura da garkensa kamar yadda makiyayi suke yi,Zai tattara 'yan raguna wuri ɗaya,Zai ɗauke su ya rungume su,A hankali zai bi da iyayensu.

Ish 40

Ish 40:2-17