Ish 27:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya hukunta jama'arsa da ya sa aka kai su baƙuwar ƙasa. Ya sa iskar gabas mai ƙarfin gaske ta tafi da su.

Ish 27

Ish 27:1-13