Ish 27:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji bai hukunta Isra'ila da tsanani kamar yadda ya yi wa maƙiyanta ba, ba za su yi hasarar mutane da yawa ba.

Ish 27

Ish 27:2-12