Ish 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana jama'ar Isra'ila, zuriyar Yakubu, za su yi saiwa kamar itace, za su yi toho, su yi fure. 'Ya'yan da suka yi za su cika duniya.

Ish 27

Ish 27:1-7