Ish 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a gafarta zunuban Isra'ila ba, sai an niƙe duwatsun bagadan arna su zama kamar alli, har kuma ba sauran keɓaɓɓun ginshiƙai ko bagadan ƙona turare.

Ish 27

Ish 27:1-13