Ish 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda yake farin ciki a cikin sauruka masu dausayi. Ba wanda yake sowa ko waƙa a cikin gonakin inabi. Ba mai matse ruwan inabi, sowar murna ta ƙare.

Ish 16

Ish 16:1-12