Ish 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi nishi da ɓacin zuciya a kan Mowab, na yi nishi da baƙin ciki saboda Kir-heres.

Ish 16

Ish 16:7-14