Ish 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ina kuka saboda gonakin inabin Sibma kamar yadda na yi wa na Yazar. Na zub da hawayena saboda Heshbon da Eleyale, domin ba a sami kaka mai albarka ba, wadda za ta sa mutane yin murna.

Ish 16

Ish 16:1-12