Ish 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne jawabi a kan Mowab.Biranen Ar da Kir, an hallaka su dare ɗaya, ƙasar ta yi tsit, ba kowa.

Ish 15

Ish 15:1-9