Ish 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Dibon sun hau kan tuddai don su yi kuka a matsafarsu. Mutanen Mowab suna kuka da baƙin ciki saboda biranen Nebo da Medeba, sun aske kawunansu da gyammansu saboda baƙin ciki.

Ish 15

Ish 15:1-9