Ish 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da bakkuna da kibansu, za su karkashe samari. Ba za su nuna jinƙai ga jarirai ba, ba kuwa za su ji tausayin 'yan yara ba.

Ish 13

Ish 13:10-22