Ish 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce “Ina zuga mutanen Mediya, don su faɗa wa Babila da yaƙi. Ba su kula da azurfa ba, ba kuwa za a jarabce su da zinariya ba.

Ish 13

Ish 13:16-22