Ish 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daular Babila ita ce mafi kyau duka, abin fāriya ce ga jama'arta. Amma ni Ubangiji, zan kaɓantar da ita kamar yadda na yi da Saduma da Gwamrata!

Ish 13

Ish 13:12-22