Da ma ina da wurin da zan fake ahamada,Da sai in rabu da mutanena, in tafican!Gama dukansu mazinata ne,Ƙungiyar mutane maciya amana.