Irm 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma kaina ruwa ne kundum,Idanuna kuma maɓuɓɓuga ne,Da sai in yi ta kuka dare da rana,Saboda an kashe jama'ata!

Irm 9

Irm 9:1-6