Irm 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Sun tanƙwasa harshensu kamarbaka,Ƙarya ce take rinjayar gaskiya aƙasar.Suna ta cin gaba da aikata mugunta,Ba su kuwa san ni ba.

Irm 9

Irm 9:1-11