Irm 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba su saurare ni ba, ba su kula su ji ba, sai suka taurare zukatansu suka aikata mugun abu fiye da na kakanninsu.

Irm 7

Irm 7:16-31