Irm 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka za ka faɗa musu waɗannan abubuwa duka, amma ba za su ji ka ba. Za ka kira su, amma ba za su amsa ba.

Irm 7

Irm 7:22-34