Irm 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun daga ran da kakanninku suka fito ƙasar Masar, har zuwa yau na yi ta aika musu da dukan bayina annabawa kowace rana.

Irm 7

Irm 7:23-30