Irm 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba su yi biyayya ba, ba su kuma kula ba. Sai suka bi shawarar kansu da ta tattaurar muguwar zuciyarsu. Suka koma baya maimakon su yi gaba.

Irm 7

Irm 7:19-30