Irm 51:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farat ɗaya, Babila ta fāɗi, takakkarye,Ku yi kuka dominta!Ku samo mata magani domin azabarda take sha, watakila ta warke.

Irm 51

Irm 51:1-17