Irm 51:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babila ta zama ƙoƙon zinariya ahannun Ubangiji,Ta sa dukan duniya ta yi maye.Ƙasashen duniya sun sha ruwaninabinta, suka haukace.

Irm 51

Irm 51:3-9