Irm 51:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku gudu daga cikin Babila,Bari kowa ya ceci ransa,Kada a hallaka ku tare da ita,Gama a wannan lokaci Ubangiji zaisāka mata,Zai sāka mata bisa ga alhakinta.

Irm 51

Irm 51:1-9