Irm 49:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dimashƙu ta yi halin ƙaƙa naka yi,Ta juya, ta gudu,Tsoro ya kama ta,Azaba da baƙin ciki sun kama takamar na naƙuda.

Irm 49

Irm 49:14-25