Irm 49:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji ya faɗa a kan Dimashƙu,“Hamat da Arfad sun gigice,Domin sun ji mugun labari,sun narke saboda yawan damuwa,Ba za su iya natsuwa ba.

Irm 49

Irm 49:22-24