Irm 46:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masar tana gudu, tana huci kamarmaciji,Gama abokan gābanta suna zuwa daƙarfi,Za su faɗo mata da gatura kamarmasu saran itatuwa.

Irm 46

Irm 46:18-28