Irm 46:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sojojin ijararta kamar 'yan maruƙane, masu yawan kitse,Sun ba da baya, sun gudu, ba sutsaya ba,Domin ranar masifarsu ta zo,Lokacin halakarsu ya yi.

Irm 46

Irm 46:17-28