Irm 46:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji na ce, za su sarikurminta,Ko da yake ba su ƙirguwa,Gama suna da yawa kamar fara,Ba su lasaftuwa.

Irm 46

Irm 46:16-28