Irm 44:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma har wa yau ba ku ƙasƙantar da kanku ba, ba ku ji tsorona ba, ba ku kuwa kiyaye dokokina da umarnaina ba, waɗanda na ba ku ku da kakanninku.

Irm 44

Irm 44:5-19