Irm 44:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kun manta da mugayen ayyukan kakanninku, da na sarakunan Yahuza da na matansu, da naku, da na matanku, waɗanda suka aikata a ƙasar Yahuza da kan titunan Urushalima?

Irm 44

Irm 44:6-19