Irm 44:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan aukar muku da masifa, in hallaka mutanen Yahuza duka.

Irm 44

Irm 44:2-13