Irm 42:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana kuwa na faɗa muku abin da ya ce, amma ba ku yi biyayya da muryar Ubangiji Allahnku a kan kowane abin da ya aiko ni in faɗa muku ba.

Irm 42

Irm 42:19-22