Irm 42:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka yanzu fa ku sani takobi, da yunwa, da annoba, su ne ajalinku a wurin can da kuke sha'awar ku zauna.”

Irm 42

Irm 42:19-22