Irm 38:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ebed-melek ya tafi da mutanen, ya kuma tafi gidan sarki, a ɗakin ajiya, ya kwaso tsummoki da tsofaffin tufafi, ya zurara wa Irmiya a rijiyar.

Irm 38

Irm 38:10-12