Irm 38:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ebedmelek, mutumin Habasha, ya ce wa Irmiya ya sa tsummokin da tsofaffin tufafin a hammatarsa, ya zarga igiya, Irmiya kuwa ya yi yadda aka ce masa.

Irm 38

Irm 38:6-17