Irm 38:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya umarci Ebedmelek, mutumin Habasha, ya tafi da mutum talatin su tsamo annabi Irmiya daga cikin rijiyar kafin ya mutu.

Irm 38

Irm 38:5-13