Irm 37:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma shi da barorinsa, da mutanen ƙasar, ba wanda ya kasa kunne ga maganar Ubangiji wadda ya yi musu ta bakin annabi Irmiya.

Irm 37

Irm 37:1-8