Irm 37:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Zadakiya ya aiki Yehukal ɗan Shelemiya, da Zafaniya firist, ɗan Ma'aseya, a wurin annabi Irmiya cewa, “Ka yi addu'a ga Ubangiji Allah dominmu.”

Irm 37

Irm 37:1-10