Irm 36:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai yiwuwa ne idan mutanen Yahuza suka ji dukan masifar da na yi niyya in aukar musu da ita, za su bar mugayen ayyukansu don in gafarta musu muguntarsu da zunubinsu.”

Irm 36

Irm 36:1-5