Irm 36:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Irmiya ya kirawo Baruk ɗan Neriya. Baruk kuwa ya rubuta maganar da Irmiya ya faɗa masa a takarda, wato dukan maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya.

Irm 36

Irm 36:1-11