Irm 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka ɗauki takarda, ka rubuta dukan maganar da na yi maka a kan Isra'ila, da Yahuza, da dukan al'ummai, tun daga ran da na fara yi maka magana a zamanin Yosiya har ya zuwa yau.

Irm 36

Irm 36:1-3