Irm 36:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da Yehoyakim ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, yana shekara huɗu da sarauta, sai Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce,

Irm 36

Irm 36:1-7